
Sign up to save your podcasts
Or


Ko menene harajin kashi 5 da gwamnatin Najeriya ke son ƙarawa akan kuɗin man fetur ga duk mai bukata?, Ku tambaya mana masana harkokin tsaro domin su yi mana bayani akan mene ne ma'anar ƴansandan jihohi da ake ta muhawara a kai a Najeriya, kuma shin yin hakan zai haifar da ɗa mai ido? wasu cikin tambayoyin masu sauraro kenan da shirin Tambaya da Amsa na wannan mako ke ɗauke da amsoshinsu tare da Nasiru Sani....
Latsa alamar sauti don sauraren shirin........
A cikin shirin tambaya da amsa na wannan mako tare da Nasiru Sani, masana sun amsa tambayoyi game da abubuwan da ke tsaida wa Mata haihuwa da Sahihancin Ingantaccen Iri da ake samarwa wato GMO a turance, sai kuma illar da gyatsar magwas ke ita ga mai yin ta.
Latsa alamar sauti don sauraren shirin........
A cikin shirin Tambaya da amsa na wannan mako,Nasiru Sani ya mika tambayoyi masu saurare ga masana,daga cikin tambayoyi da aka aiko ,mai saurare ya bukaci karin haske dangane da batun rufe sararin samaniya.
A yi saurare lafiya.................
Shirin 'Tambaya Da Amsa' na wannan makon ya na wannan makon tare da Nasiru Sani ya amsa tambayoyi da dama da suka hada da wada ke neman sanin dalilin kafa Hukumar Raya yankin Arewa Maso Yammcin Najeriya.
A yau shirin tambaya da amsa zai fara ne da ci gaban tattaunawa da Dr. abdulmumini Shehu Makarfi daga jihar kaduna akan shakkuwa da jarirai ke fama da ita.
Kamar yadda aka saba, a wannan karon ma shirin 'Tambaya da Amsa' ya lalubo wa masu sauraro amsoshin wasu daga cikin bayanan da suka nema daga masana fannin da suka yi tambaya a kai.
Daga cikin tambayoyin da masana suka amsa a wannan makon akwai, matsayin mataki ko Al'adar cire wa Jarirai 'yar wuya bayan haihuwa.
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Nasiru Sani ya tattauna cigaban amsar masu tambaya a kan cutar nan ta karkarwar jiki da ake kira Parkinsons a turance.
Shirin Tambaya Da Amsa ya amsa wasu daga cikin tambayoyinku, ciki harda bayanai kan cutar nan ta karkarwa wacce a turance ake kira Parkinson, haka nan shirin ya kuma amsa tambaya dangane da abinda yake sanyawa jira-jirai yawan shaƙuwa da kuma irin illar da ke musu.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nasiru Sani.............
Bukatar sanin irin rawar da masarautar Bachi ta taka a lokacin jihadin Usman Danfodio.
Akan wannan tambaya ce wakilimmu na jihar Bauchi ya zanta da Alhaji Ado Garba Dan-rimi, Wakilin Tarihin Bauchi kuma Shugaban Cibiyar Nazarin Tarihi ta Masarautar Bauchi.
Shirin Tambaya da Amsa na wanan makon tare da Nasiru Sani ya amsa wasu daga cikin muhimman tambayoyin da ku masu sauraro ku ka aiko mana.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkaen shirin....
From the publisher's feed
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners