Tarihin Afrika

Tarihin Afrika

By RFI Hausa
Download on the App Store

Tarihin Afrika episodes

  • Tarihin Thomas Sankara Kashi na 8/20
    Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa yana cike da kishin kasa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.
    21 min
  • Tarihin Thomas Sankara Kashi na 4/20
    Shirin 'Tarihin Afirka'  kashi na 4/20 ya kawo ci gaban tarihin Thomas Sankara, shugaban kasar Burkina Faso, wanda aka wa kisan gilla a bakin aiki. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ne ya shirya, ya kuma gabatar da shirin, wanda yake zuwa muku duk ranar Asabar da maraice, a kuma maimaita ranar Lahadi da safe.
    21 min

About Tarihin Afrika

From the publisher's feed

Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma,…

More shows like Tarihin Afrika

Labarai by RFI Hausa

Labarai

0 Listeners

Kasuwanci by RFI Hausa

Kasuwanci

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Al'adun Gargajiya by RFI Hausa

Al'adun Gargajiya

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners