Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna da ne da Wani Dan Najeriya mai suna Adamu Abdulkarim Tilde wanda ya lashe jarabawarsa ta digiri na biyu da sakamako 4.98 a fannin ilimin lafiyar Dabbobi a wata Jami'ar kasar Hungary. Bashir Ibrahim Idris ya ji tarihin karatun Dalibin.