
Sign up to save your podcasts
Or


Shirin al'adu na wannan mako ya mayar da hankali kan yadda mahukuntan jamhuriyar Benin ke kokarin inganta al'adun su, da kuma habbaka bangaren yawon bude idanu.
Sanin kowa ne dai, ko wace kasa ta duniya da irin sana'ar da mutanenta suka fi yin fice a cikinta fiye da sauran takwarorinsu na duniya. Mahautan kasar Jamhuriyar Nijer mazauna kasar Senegal na taka muhimmiyar rawa wajen iya gudaanar da Sana'ar gasa nama a kasar Senegal, dayan daga cikin manyan kasashe dake yankin yammacin nahiyar Afrika.
A kan haka ne wakilinmu Salisu Isa da ya ziyarci kasar ya hada mana shiri kan yadda ake yaba sana'ar naman da yan kasar ta jamhuriyar Niger ke gudanarwa .
From the publisher's feed
Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam. Akwai kuma Shirin…

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners