Amfani da talabijin da rediyo na digital a Najeriya
Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Salissou Isa ya tattauna ne akan shirin gwamnatin Najeriya na komawa tsarin amfani da talabijin da rediyo na digital kamar yadda kasashen da suka ci gaba a duniya suka yi.