Amfanin ayyana 'yan bindiga a matsayin 'yan ta'adda
Shirin 'Tambaya da Amsa na wannan makon tare da MIchael Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko ciki har da neman dalili da kuma amfanin ayyana 'yan bindiga a matsayin 'yan ta'adda.