Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne kan wasannin Olympics da ake gudanarwa a Rio na Brazil. Shirin ya tattauna da masana kan wainar da ake toyawa a Rio.