Shirin Duniyar Wasanni ya leka ne gasar Kokuwa da ake gudanarwa a Jamhuriyyar Nijar inda a bana ake gudanar da Kokuwar karo na 38 a Jihar Tawa. A cikin shirin za a ji cewa an kada manyan 'Yan kokuwa ciki har da Isaka Isaka na Dosso mai rike da Takobi.