Bayan kwashe kwanaki 16 da soma wasannin gasar Olympics, a jiya an kammala gasar da kasaitaccen biki a filin wasa na Maracana dake birnin Rio, Abdoulaye Isa ya tattaro mahinman batutuwan da suka gudana a gasar a cikin shirin duniyar wasanni.