Daga cikin labarun da shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon ya yi bitarsu akwai labarin kisan rashin imanin da wani malami ya yi wa dalibarsa a Kano, sai kuma halin da ake ciki kan zaman tankiyar da ake yi tsakanin Rasha da manyan kasashen Turai, kan fargabar shirin Rashan na mamaye kasar Ukraine.