Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game da bikin karrama 'Yan wasan Najeriya da aka gudanar a Abuja, inda Shugaban Muhammadu Buhari ya cika alkawalin karrama 'Yan wasan Golden Eaglets da suka lashe kofi a China shekaru 30 da suka gabata.