Shirin Duniyar Wasanni ya yi nazari ne kan damben da aka fafata wanda ya ja hankalin duniya inda Anthony Joshua dan asalin Najeriya ya doke Wladimir Klitschko a damben kambun IBF na duniya.