Cikin wannan shiri za'a ji tarihin wasu mutane biyu Jarumai cikin shirin Fina-finai. Hauwa Kabir ta zata da Nuhu Abdullahi da kuma Fati Abubakar wadda aka fi sani da Fari Shuuma. Ayi saurare lafiya.
A cikin shirin dandalin fasahar fina-finai Hauwa Kabir ta dubo wasu daga cikin matsalollin da masu shirya fina-finai a Najeriya suke fuskanta da yanayin rayuwarsu cikin jama'a.
Dandalin fasahar fina-finan hausa a wannan mako ya tabo muku yadda wutar rikici ke kara ruruwa tsakanin Jarumi Ali Nuhu da abokin Dabinsa Jarumi Adam A Zango. kusan za a iya cewa ba sabon abu bane rigimar jarumai amma a wannan karon batun ya sha bam-ban.
Shirin dandalin Fasahar Fina-finai wanda Hauwa Kabir ke gabatarwa, shirin na wannan makon zai baku labarin yadda wasu 'yan fim suka dade a gidan aure, bayan wata shiri da ya tada hankalin masu saurare kan mutuwar auren wasu 'yan fim din har su 7. Kan haka wasu taurarin Kannywood ma'aurata su kayi tsokaci a kai.
Shirin dandalin fasahar Fina-finai, Wanda Hauwa Kabir ke gabarwa, a wannan Makon shirin yayi hira da wasu fitattun jarumai da suka nuna bajintar su a wani sabon fim da daya daga cikin manyan daraktocin shirya fina-fainai na Kanny Wood wato Hassan Giggs ya yi alkawin shiryawa a farkon wannan shekarar 2018, in da ya ce Fim din zai zama sharen fage ga cin nasarar KannyWood a idanun duniya dama wasu masana’antar shirya fina-finai, wadanda suka hada harda su HollyWood

Shirin dandalin Fasahar Fina-finai na wannan lokacin ya yi nazari ne kan ire-iren hadurran da masu sana'ar fitowa a fina-finan ke fuskanta, musamman a lokutan da suke shirin a cikin dazuka.
A cikin shirin dandalin fasahar fina-finai Mahaman Salissou ya dubo halin da masu shirya fina-finai ke ciki a Afrika .
Duniyar fina-finai a Afrika na samar da aikin yi, a kwai masu shirya fina-finai da yan wasa da yawa , kwararru da suka san makamar aiki, wadanda ke shirya fina finai masu dadi da ma’ana,
21 min
About Dandalin Fasahar Fina-finai
From the publisher's feed
Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya bai wa…
wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.