Shirin Mu Zagaya Duniya ya tattauna kan muhimman batutuwa a fadin duniya da suka hada da barazanar tsaro a kasashen Faransa da Belgium da rikicin kasar Syria sannan da rikicin siyasa a Nijar da kuma tashin gobara a kasuwannin Kano da Kebbi.