Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan fasahar tauraron dan Adam da wasu kwararrun jami'ai ke amfani da ita a Najeriya wajen gano wasu tarin matsaloli a kasar da suka hada da ambaliyar ruwa da kuma sace-sacen jama'a.