Shirin Duniwar Wasanni ya yi nazari akan gasar cin kofin Afrika da za a fara a kasar Gabon a gobe Assabar 14 ga Janairu inda Gabon mai masauki baki za ta bude wasan tsakaninta da Guinea Bissau.