An shiga zagayen dab da na karshe a gasar cin kofin kwallon Afrika da yanzu haka ke gudana a kasar Gabon,kasashen Ghana da Burkina Faso da Masar da Kamaru ne za su kara a wannan zagayen.