Shirin mu zagaya duniya ya mayar da hankali ne kan Harin Brussels da mayakan IS ta dau alhakin kai wa da kuma Sabon fai-fai Vidiyo da Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau ya fitar. A yi sauraro lafiya tare da Bashir Ibrahim Idris