Hukumar NUC ta Najeriya ta dakatar da Jami'oi a Kasar
Shiririn ilimi hasken rayuwa na wannan makon a tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da matakin da Hukumar dake kula da Jami'oin Najeriya NUC ke dauka na rufe Jami'oin dake aiki ba bisa ka'ida ba a Kasar.