A cikin shirin ilimi hasken rayuwa Bashir Ibrahim Idris ya duba muhimancin kare harshen uwa,wanda ke zuwa a dai dai lokacin da Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar harshen Uwa.
A cikin shirin Bashir Ibrahim ya samu tattaunawa da masana dangane da batun kare harshen Uwa a Duniya.