Ilimi Hasken Rayuwa - Sabbin dubarun samar da makamashi a Afrika
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya yi nazari kan sabbin dubarun samar da makamashi musamman a Afrika da ake fama da matsalar lantarki. Shirin ya kai ziyara babban taron makamashin da ba ya gurbata muhalli da masana suka tattauna a Jami'ar Usman Danfodio da ke Sokoto a Najeriya.