Ilimi Hasken Rayuwa - Tattaunawa da Abubakar Adam Ibrahim
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna da Abubakar Adam Ibrahim wanda ya lashe gasar Marubuta ta Najeriya, tare da wasu marubutan kan yadda 'yan arewacin Najeriya ke jan kafa wajen gwada basirarsu a fannin rubuta litattafai na turanci.