Karin bayani kan manhajar Telegram da kuma banbancinta da Wattsapp
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako ya yi karin bayani ne akan tambayoyin da suka shafi manhajar Telegram, da na'urar ATM da kuma tattaunawa da mawakin da ya zama dan majalisar Tarayyar Najeriya.