Shirin Lafiya Jari ya tattauna kan kidayar mata masu zaman kansu da aka yi a garin Bauchin a Najeriya a wani mataki na magance yaduwar Sida tsakanin al'umma.