Kasashe 200 sun kulla yarjejeniyar rage sharar robobi
Shirin wannan makon ya tattauna ne kan yarjejeniyar da kasashe 200 suka cimma karkashin inuwar Majalissar Dikin Duniya, domin rage illolin da robobi da sauran dangogin Leda ko Polythene, ke haifarwa a rayuwa da muhallin bil Adama a doron kasa.