Shirin duniyar wasanni na wannan mako tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya, amma shirin ya karkata ne kacokan kan Afrika, in da kuma ya zanta da masana da suka yi hasashe geme da makomar tawagar Najeriya a gasar.