Rudunar ‘Yan Sandan Jihar Oyo, a yankin kudu ma so yammacin Najeriya, ta yi nasarar kama gungun wasu mutane a kauyen Oloya kusa da Ibadan babban birnin Jihar, da ke damfarar ‘Yan kasuwa, kuma wannan shi ne batun da Nasiruddeen Muhammad ya duba cikin Shirin Kasuwa a kai ma ki Dole.