Kasuwanci - Hada-hadar cinikin dabbobin layya a Nijar da Najeriya
Shirin Kasuwa akai miki Dole na wannan mako tare da Ahmad Abba, ya duba hada-hadar kasuwannin dabbobin Layya a jamhuriyar Nijar da Tarayyar Najeriya, gabanin babbar salla ko sallar Layya dake tafe cikin yanayin koma bayan tattalin arziki da annobar korona ta haifar.