Shirin Kasuwa a Kai maki Dole ya mayar da hankali ne akan bikin kaddamar da ci gaba da aikin titin jirgin kasa daga Yamai zuwa Cotonou a Jamhuriyyar Benin. Shirin ya diba yadda tattalin arzikin Nijar zai bunkasa.