Kasuwanci - Kasuwar makamashin uranium a Jamhuriyar Nijar
A cikin shirin 'Kasuwa A Kai Miki Dole' na wannan makon, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya yi dubi da kasuwar Uranium a Jamhuriyar Nijar, makamashin da a da shine kashin bayan tattalin arzikin kasar. A yi sauraro lafiya.