Kasuwanci - Makomar Sufuri bayan kai hari a Nyanya
Shirin Kasuwa akai ma ki dole ya tattauna ne dangane da barazanar tsaro ga 'Yan kasuwa musamman masu harakar Sufuri bayan kai harin Bom a tashar mota a Nyanya Abuja.