
Sign up to save your podcasts
Or


Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako ya mayar da hankali ne kan mastin halin rayuwa da 'yan Najeriya suka shiga kwanaki 100 bayan kafa gwamnati.
Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Ahmad Abba
Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole na wannan mako, ya leka ne jamhuriyar Kamaru, inda matsunta da ‘yan kasuwa suka bukaci dage dabi’ar gwamnati kan dokar haramta kamun kifi na tsawon watanni uku - uku da ake yi a duk shekara, wanda ya kai ga gudanar da zanga-zanga a garin Lagdo dake arewacin kasar.
Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole na wannan mako ya maida hankali ne kan taron Kungiyar BRICS ta kasashe masu tasowa wadanda suka kunshi Brazil da Rasha da India da China da kuma Afirka ta Kudu, wanda aka kafa ta domin kalubalantar kaifin tattalin arzikin kasashen yammacin duniya, wadda ta amince da shigar da sabbin kasashe shida cikinta amatsayin mambobi, wato Saudiyya da Iran da Habasha da Masar da Argentina sai kuma Hadaddiyar Daular Larabawa.
From the publisher's feed
Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin…

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners

0 Listeners