Kasuwanci

Kasuwanci

By RFI HausaBusiness
Download on the App Store

Kasuwanci episodes

  • Najeriya ta sake tsundama cikin hauhawan farashin kayayyaki
    Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mai da hankali ne kan rahotan Hukumar Kididdiga ta Najeriya NBS da ta ta shelanta sake tsundumar kasar cikin wani kangin hauhawar farashin kayayyaki a kasuwanni, lamarin da ya jefa al’ummar kasar musamman masu karamin karfi cikin mawuyacin hali.
    11 min
  • Kasuwar Mile 12 dake Legas ta kayyade farashi saboda watan Ramadana
    Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya maida da hankali ne kan yadda farashin kayan masarufi ke hauhawa a lokacin azumin watan Ramadana a kowace shekara musamman a manyan biranen Najeriya. A mafiya yawan lokuta farashin kayayyakin masarufi, kayan abinci da na sha, na fuskantar tashin gwauron zabo bisa la’akari da bukatun kayan don yin amfani da su a lokacin azumi.
    11 min
  • Yadda matsalar karancin takardun kudin Naira ta shafi 'yan Najeriya
    Shirin "Kasuwa A kai Miki Dole" na wannan makon ya maida hankali ne kan yadda matsalar karancin takardun kudin naira ya shafi al'ummar kasuwanci dama na yau da kullum a Najriya.
    Wannan al'amari dai ya haifar da cece-kuce a tsakanin al'ummar kasar, inda wasu ke ganin sauya fasalin kudin a wannan lokaci shine abu mafi dacewa, yayinda wasu keda ban-bancin fahimta akan lamarin.
    Kawo yanzu dai matsalar ta fara sauki tun bayan barazanar da kungiyar kwadago ta kasar ta yi na tsunduma yajin aiki.
    11 min
  • Yadda gobara ta kone kasuwar Monday Market da ke jahar Borno a Arewacin Najeriya
    Shirin "Kasuwa Akai Miki Dole" ya maida hankali ne kan iftila’in da ya afkawa jahar Borno da ke arewacin Najeriya wato konewar babbar kasuwar Maiduguri da akafi sani da Monday Maket.
    Gobarar da ba’a kai ga sanin musabbabinta har yanzu, ta lakume shaguna da dama a kasuwar mafi girma a yankin arewa maso gabashin Najeriya.
    Gwamnan jahar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum da yayiwa al’ummar jihar jawabi jim kadan bayan afkuwar lamarin, ya kuma yi kira da akauce alkanta iftila’in da siyasa.
    11 min
  • Karancin kudi a hannun jama'a na shirin kara yawan sayen kuri'u a zaben Najeriya
    Dai dai lokacin da zaben Najeriya ke karatowa, shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi duba kan yadda siyan kuri'u ke kokarin yin tasiri a babban zaben na bana, lura da rashin takardun kudi a hannun jama'a da ma yadda matakin sauya fasalin kudin kasar na Naira ya kara talauci baya ga kassara kananun sana'o'i a sassan kasar mafi yawan jama'a a nahiyar Afrika.
    11 min
  • Dambarwa ga rashin tarkdun buga sabbin kudi ya jefa 'yan Najeriya a rudani
    Shirin Kasuwa a kai miki dole tare da Faruk Yabo a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda matsalar karancin sabbin kudin da babban bankin Najeriya CBN ya sauyawa fasali ya haddasa tarnaki ga harkokin yau da kullum baya ga tsayar da hada-hadar kasuwanci, dai dai lokacin da wata jita-jita ke cewa babu takardun da za a buga sabbin kudaden ko da ya ke Madab'ar kasar ta ce ta na da wadatattun takardun buga kudin sai dai rashin umarnin bugawar daga bankin na CBN.
    10 min

About Kasuwanci

From the publisher's feed

Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin…

More shows like Kasuwanci

Labarai by RFI Hausa

Labarai

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners

Al'adun Gargajiya by RFI Hausa

Al'adun Gargajiya

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners