Lafiya Jari ce - Cutar amosanin jini ko kuma Sikila
Shirin lafiya jari na wannan makon tare da Hauwa Kabir ya tattauna ne kan cutar amosanin jini ko kuma Sikila, in da ya yi cikakken bayani kan karkasuwar cutar da irin illolinsa da kuma yadda yara ke gadon sa daga iyayensu.