Lafiya Jari ce - Cutar Shawarar Jarirai a Najeriya
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Zainab Ibrahim ya yi nazari ne kan cutar shawara da ke addabar jarirai wato Jaundice a turance, in da alkaluma ke nuna cewa, kusan kashi 80 na jariran da ake haifa a duniya na fama da wannan cuta.