Lafiya Jari ce - Cututtukan da suka shafi jini ga mutane
Shirin Lafiya Jari ya tattauna ne game da cututtukan da suka shafi jini ga lafiyar dan adam. Shirin ya tattauna da Likita Farfesa Haruna Muktar a Asibitin koyarwa a Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria.