Masana sun jima suna shawartar mata kan mahinmacin gwajin cutar daji ko sankarar mama, shirin lafiya jari a wannan makon ya yi nazari kan gwaji dama yanda mace zata iya duba kanta don sanin tana da sankarar maman ko babu.