Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari ne game da matsalar karancin jinin taimakwa marasa lafiya a Jamhuriyar Nijar, abin da ke haifar da barazanar salwantar rayukan jama'a da dama.