Shirin lafiya jari ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne game da matsalar mutuwar barin-jiki ko kuma sandarewar wata gaba ko kuma kagewar kashi a jikin dan Adam, matsalar da masana ke cewa ta fi addabar masu yawancin shekaru musamman wadanda ba sa motsa jiki.