Lafiya Jari ce - Muhimmancin amfani da ruwan mai tsafta
Samar da ruwa mai tsafta, na daya daga cikin abubuwan da jama'a ke matukar bukata a Najeriya. Shirin na yau na a matsayin kashi na biyu na shirye-shiryen da Umaymah Sani Abdulmumin ke kan gabatar wa masu saurare dangane da ruwa mai tsafta a Najeriya.