Lafiya Jari ce - Muhimmancin ruwa a jikin dan adam
Shirin Lafiya Jari Ce ya yi nazari ne kan muhimmancin ruwa a jikin dan adam da rayuwarsa, inda masana ke cewa, rashin isasshen ruwa a jiki na haddasa gagarumar matsala ga mutun.