Lafiya Jari ce - Yadda ake gadon cutar tsiyayar jini
Shirin lafiya jari na wannan makon tare da Hauwa Kabir ya tattauna ne kan yadda ake gadon sinadarin cutar tsiyayar jini da ake kira Hemophilia a turance. Masana sun ce cutar ba ta cika yaduwa ba a tsakanin al'umma amma tana da wuyar magani.