Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari ne kan cutar noma ko kuma zaizaiyar baki da ke kama akasarin yara kanana a sassan duniya. Shirin ya tattaunawa da kwararru kan yadda za a magance wannan ciwo.