Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna kan wata sabuwar manhaja da aka samar da zata taimaka wajen gano girgizan kasa. An samar da manhajar ne a Amurka kuma tana kasuwar andriod ta google.