Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan makon ya tattauna ne da wani matashi daga karamar hukumar Dala da ke Kano a Najeriya wanda Allah ya ba shi fasahar kere kere da har ta kai shi ga kera mota har da jirgin sama.