Shirin Lafiya Jari ya tattauna ne da masana lafiya a game da cututtukan da suka shafi Hanta a jikin Dan adam. Likita ya yi bayani akan ire iren ciwon hanta ga Mata da maza da kuma yara kanana.