Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne kan matsalar filayen wasanni a Nijar musamman a jihar Maradi. Shirin ya tattauna da hukumomi da masu ruwa da tsaki ga sha'anin kwallon kafa a kasar.