Shirin duniya wasanni a wannan makon ya duba tsarin da hukumar kwallon kafa a Najeriya ta shirya dauka don magance matsalolin rage shekaru a tsakanin 'yan wasa, Abdourahman Gambo ya tattauna da masu ruwa da tsaki a hukumar.