Shirin ''Kasuwa a kai ma ki doli'' tare da Nasirudden Muhammed, a wannan mako ya yi dubi ne a game da rawar da kafafen yada labarai ke takawa wajen bunkasa aikin noma wanda ke kashin bayan tattalin arzikin kasashe da dama a duniya.