Shiri 'Tambaya Da Amsa' yana kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauranmu suka aiko mana, kuma duk mako yake zuwa muku a wannan tasha, kuma lokaci iri wannan. A cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman sanin musababbin yakin da ake yi a Sudan yanzu haka. Wannan tambayar ma wasu ne za ku ji amsoshinsu a cikin wannan shirn.